ha_tn/ezk/36/35.md

334 B

wurare waɗanda suka zama kufai

Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. Mai yiwuwa ma'anoni su ne 1) "cewa abokan gaba suka wargaza" ko kuma 2) "wanda mutane ba su iya shiga ciki" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

mai gina rusassun wurare da mai zaunar da mutane a yasassun wuri

"dasa shuki a cikin kufai"