ha_tn/ezk/36/32.md

550 B

yakamata ku san wannan

"san wannan" ko "zaka iya tabbatar da wannan." Yahweh ya faɗi haka ne don ya nanata cewa ba don mutane suna da kirki ba ne zai sa su maido da su. Ana iya motsa wannan jimlar zuwa farkon ayar. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

ku kunyata ku ƙasƙanta

Kalmomin "kunya" da "ƙasƙantattu" suna da ma'anoni iri ɗaya. Tare suna jaddada tsananin abin kunyar. AT: "Don haka ku ji kunya ƙwarai" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-doublet)

Gama za ku noma ƙasa

"zaka noma kasar da ta lalace"