ha_tn/ezk/36/29.md

484 B

Zan sa hatsi ya

"Zan kira hatsi ya zo." Wannan jumlar tana gabatar da hatsi a matsayin bawan Yahweh. AT: "Zan sa hatsi ya kasance a ƙasar Isra'ila" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)

kada ku ƙara jin kunya a wurin al'ummai saboda yunwa

Ana magana akan Yahweh wanda ke haifar da yunwa a cikin ƙasa kamar ya sanya yunwa akan mutane. AT: "Ba zan ƙara haifar da yunwa ba" ko "Ba zan ƙara sa abinci ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)