ha_tn/ezk/36/26.md

958 B

sabuwar zuciya da sabon ruhu

Anan “zuciya” da “ruhu” suna wakiltar tunanin mutum, halaye, da motsin rai. Duba yadda kuka fassara "zuciya" da "ruhu" a cikin Ezekiyel 11:19.

zuciyar dutse

Wannan yana magana ne game da mutane masu taurin kai kamar dai an yi zukatansu da dutse. Duba yadda kuka fassara "zuciyar dutse" a cikin Ezekiyel 11:19. AT: "zuciya mai tauri kamar dutse" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

zuciyar tsoka

Mutanen da suke son bauta wa Yahweh ana maganarsu ne kamar suna da taushi kamar nama. Duba yadda kuka fassara wannan a cikin Ezekiyel 11:19. AT: "zuciya mai taushi kamar nama" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

ku kuyi tafiya a cikin farillaina

Ana magana da mutumin da yake aikatawa ko yin abu ta wata hanya idan mutum ne yake tafiya. Duba yadda kuka fassara wannan a cikin Ezekiyel 11:19. AT: "ba ku damar biyayya ga dokokina" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)