ha_tn/ezk/36/19.md

478 B

Na warwatsa su cikin al'ummai; suka warwatsu cikin ƙasashe

Waɗannan jimlolin biyu suna nufin abu ɗaya daidai. Dubi yadda kuka fassara wata kalma makamancin wannan a cikin Ezekiyel 12:14. AT: "Na sa su rabu kuma suna zaune a cikin yankuna daban" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-parallelism)

Amma ina da juyayi saboda sunana mai tsarki

Anan “suna” yana wakiltar Yahweh da mutuncinsa. AT: "sun yi min ba'a" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)