ha_tn/ezk/36/13.md

504 B

Ba zan ƙara bari ku sake sauraren zage-zagen al'ummai ba

Wannan yana magana ne akan duwatsu kamar suna iya ji yayin da mutane suka zage su. AT: "Ba zan ƙara barin sauran al'ummomi su zage ku ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)

ba za ku ƙara jin kunyan mutane ba ko ku sa al'ummarku ta faɗi

Gashi ana maganar kunya kamar dai duwatsu zasu iya daukar kunya. AT: "al'ummomin ba za su ƙara sanya ku jin kunya ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)