ha_tn/ezk/36/10.md

450 B

Birane za su kasance da mazauna, za a sake gina rusassun wurare

Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "Sannan mutane za su zauna a cikin birane kuma za su sake gina kango" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

ba za ku ƙara sa 'ya'yansu su mutu ba

Ana nuna cewa a da yara sun mutu saboda rashin isasshen abinci a ƙasar. Yanzu ƙasar za ta samar da wadataccen abinci. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)