ha_tn/ezk/36/08.md

312 B

za ku yi rassa ku haifi 'ya'ya domin mutanena Isra'ila

Anan "ku" yana nufin dutsen Isra'ila wanda anan yake wakiltar bishiyoyi akan dutsen da zasu bada 'ya'ya. AT: "bishiyoyinku za su yi girma suna ba da 'ya'ya" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)

na yi maku tagomashi

"Zan tausaya muku"