ha_tn/ezk/36/07.md

454 B

zan ɗaga hannuna in rantse

Anan "ɗaga hannuna" aiki ne na alama wanda ke nuna zai aikata abin da ya rantse da gaske. AT: "Na rantse da gaske" (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-symaction)

al'ummai da ke kewaye daku tabbas za su sha tasu kunyar

Mutanen da suke fuskantar kunya ana maganarsu kamar zasu ɗauki kunyarsu. AT: "lalle mutane za su yi izgili ga al'umman da suka kewaye ku" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)