ha_tn/ezk/36/04.md

846 B

da yasassun biranen da aka washe su sun zama ganima

"cewa makiya suka sata daga"

cikn zafin fushina

Wannan yana magana ne game da fushin Yahweh kamar wuta. Yahweh yana kaunar Isra'ila sosai, saboda haka yana da kishi da hasala lokacin da wasu al'umman suka yi masa ba'a. AT: "saboda tsananin kishi na" ko "saboda tsananin fushina" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

gãba da dukkan masu murna a zuciyarsu ko reni a ruhunsu

Anan “zuciya” da “ruhu” suna wakiltar halayen mutum. Za'a iya bayyana ra'ayoyin samun farin ciki da ƙyama da kalmomin "farin ciki" da "raina." AT: "waɗanda suka raina mutanen Isra'ila kuma suka yi murna yayin da suka karɓi ƙasata" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

ka jure da zage-zagen al'ummai

"wasu al'ummomi sun zage ku" ko "wasu al'ummomin sun yi muku ba'a"