ha_tn/ezk/36/01.md

564 B
Raw Permalink Blame History

Muhimmin Bayani:

Yahweh ya gaya wa Ezekiyel ya yi annabci. Ezekiyel zai yi magana da duwatsun Israila, amma saƙon ga dukan Israilawa ne.

ka yi annabci ga tsaunukan Isra'ila

Allah yana son Ezekiyel yayi magana da duwatsu kamar mutane. Saƙon ga mutanen Isra'ila ne. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)

Daɗaɗɗun tuddai

Wannan yana nufin manyan duwatsu na Isra'ila. AT: "Tsoffin tsaunuka."

murƙushe ka ta kowacce fuska

"saboda an kawo muku hari ta kowace fuska" ko "saboda makiyanku sun kawo muku hari ta kowace fuska"