ha_tn/ezk/34/28.md

269 B
Raw Permalink Blame History

al'ummai kuma ba za su kawo zargi a kansu ba

Anan “alummai” suna wakiltar mutanen ƙasashe. Cikakken sunan "raini" ana iya bayyana shi azaman aiki. AT: "ba za su ƙara jin mutanen al'ummomi suna zagin su ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)