ha_tn/ezk/34/25.md

273 B

alƙawarin salama

"alƙawarin da ke kawo salama"

Zan kuma kawo albarku a bisan su

Wasu sabon juyi na suna fassara wannan da "Ni kuma zan mai da su da wuraren da ke kewaye da tsauni na su zama albarka."

Zai zama ruwan albarka

"Wannan ruwan sama zai zama albarka"