455 B
455 B
Muhimmin Bayani:
Yahweh ya ci gaba da bai wa Ezekiyel saƙonsa ga shugabannin Isra'ila. Yahweh ya ci gaba da magana game da Isra'ilawa kamar garken tumaki. Anan yayi maganar kansa a matsayin makiyayinsu wanda zai kula dasu.
Za su kwanta a wurin kiwo mai kyau
"ƙasashe waɗanda suke da ciyawa da tsire-tsire masu yawa"
Zan ɗora karyayyun tumaki
"kunsa zani a jikin duk wani karyayyen kashin tumaki" ko "kunsa wani kyalle a jikin raunin ragon"