273 B
273 B
a ranar hadari da duhu
"a cikin gajimare da rana mai duhu." Ana maganar bala'i kamar ranar duhu ce. AT: "lokacin da mummunan bala'i ya same su" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
daga cikin al'ummai
"daga wuraren da suka zauna tare da sauran mutane"