ha_tn/ezk/34/09.md

505 B

Ina găba da masu kiwon tumakina

"Ina adawa da makiyaya"

zan nemi tumaki na a hannunsu

Jumlar "buƙatar ... daga hannunsu" magana ce da ke nufin riƙe ko ɗaukar wani da alhakin wani abu. AT: "Zan ɗora musu alhakin duk munanan abubuwan da suke faruwa ga garkena" ko "Zan hukunta su game da duk munanan abubuwan da suka bari garkena ya faru da su" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

domin kada tumakina su ƙara zama abincinsu

"makiyaya ba za su ƙara ci tumaki da awakin garkena"