ha_tn/ezk/34/04.md

669 B

Muhimmin Bayani:

Yahweh ya ci gaba da bai wa Ezekiyel saƙonsa ga shugabannin Isra'ila. Yahweh yana ci gaba da magana da Isra'ilawa kamar garken tumaki da shugabannin Isra'ila kamar makiyaya ne waɗanda ba su kula da garken ba.

Waɗanda suka karye

AT: "tumakin da suka karye ƙashi" ko "tumakin da suka ji rauni"

kun mallaƙesu ƙarfi da yaji

"da karfi da kuma mugunta"

babu makiyayi

Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "Sai suka watse saboda ba su da makiyayi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

suka zama nama ga kowanne mai rai a jeji bayan an warwatsar da su

AT: "dukkan dabbobin daji za su iya kawo hari su cinye su"