714 B
714 B
Muhimmin Bayani:
A cikin sura ta 34, Yahweh yayi magana game da mutanen Isra’ila kamar su garken tumaki ne kuma shugabannin Isra’ilawa makiyaya ne waɗanda ya kamata su kula da garken amma ba su yi ba. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
makiyayan Isra'ila
Ana magana da shugabannin Isra'ila kamar makiyaya ne. Ya kamata su kula da mutanensu kamar yadda makiyaya ke kula da garken su. AT: "shugabannin Isra'ila waɗanda suke kamar makiyaya" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
masu kiwon kansu
Shugabannin da ke kula da kansu maimakon mutane ana maganarsu kamar suna kiwon kansu. AT: "suna ciyarwa da kulawa da kansu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)