ha_tn/ezk/33/32.md

523 B

kai kamar waƙa mai daɗi ne a gare su

Anan "ku" yana nufin Ezekiyel, kuma a nan yana wakiltar saƙon da yake faɗa. Wannan ya kwatanta saƙon Ezekiyel da kyakkyawar waƙa, wanda ke nufin mutane suna jin daɗin saurarensa, amma ba su ɗauka cewa saƙon nasa yana da muhimmanci sosai da za a yi masa biyayya ba. AT: "suna tsammanin kalmominku kamar waƙa ce mai kyau" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

sa'an nan ne za su sani annabi ya kasance a tsakanin su

"da gaske ne na aiko ka annabi a gare su"