ha_tn/ezk/33/30.md

529 B

Maganganu masu kyau suna bakinsu

Mai yiwuwa ma'anoni su ne 1) "Suna magana game da ƙaunata, amma zukatansu suna bin riba mara kyau" ko 2) "Suna magana ne game da abubuwan da suke sha'awa, kuma zukatansu suna bin riba mara kyau "(Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

amma zukatansu na bin ƙazamar riba

Anan "zukata" suna wakiltar sha'awa. AT: "a cikin zukatansu suna son samun ribar rashin adalci" ko "suna son samun abubuwa ta hanyoyin da ba na adalci ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)