ha_tn/ezk/33/27.md

660 B

waɗanda ke cikin kagaru da koguna annoba za ta kashe su

"annoba za ta kashe mutanen da ke zaune a kagara da kogo"

ƙarfinta na taƙama zai ƙare

Kalmar "shi" tana nufin ƙasar, wanda ke nufin mutanen ƙasar. AT: "mutanen ƙasar ba za su ƙara yin alfahari ba cewa sun fi ƙarfi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

ba wanda zai ratsa ta cikinsu

"ba wanda zai rage ya yi tafiya cikin ƙasa ko bisa duwatsu"

dukkan abubuwan banƙyamar da suka aikata

Cikakken sunan "abubuwan ƙyama" ana iya bayyana shi azaman "abubuwan da na ƙi." AT: "duk abubuwan da suka aikata na tsana" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)