ha_tn/ezk/33/21.md

390 B

wani ɗan gudun hijira ya zo guna da ga Yerusalem

"wani ya tsere daga Yerusalem ya zo wurina" Kaldiyawa sun halaka Yerusalem kuma suka kashe mutanen Yerusalem, amma wasu mutane kaɗan sun tsere.

An ci birnin

Maganar "birni" tana nufin "Yerusalem." Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "Babiloniyawa sun lalata Yerusalem" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)