ha_tn/ezk/33/14.md

333 B

ya mayar da abin da ya sata

"yana mayar da abin da ya sata" ko "yana biyan diyyar abin da ya sata"

idan ya yi tafiya a cikin farillan rai ya dena yin laifi

Yin magana ko yin abu ta wata hanya ana maganarsa kamar yana tafiya. AT: "yana rayuwa ne bisa dokokin da ke ba da rai" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)