ha_tn/ezk/33/10.md

719 B

Kurakuranmu da zunubanmu suna kanmu

Mai yiwuwa ma'anoni su ne 1) "a kanmu" ishara ce da ke nufin suna jin laifi don laifuffukansu da zunubansu ko 2) "a kanmu" wata alama ce da ke nufin sun fahimci cewa Yahweh yana azabtar da su saboda laifuffukansu da zunubansu. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

domin idan mugu ya tuba daga hanyarsa

Anan "hanya" tana wakiltar yadda mutum yake. AT: "idan mugu ya daina aikata munanan abubuwa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

Donme ne ne za ku mutu

Yahweh yayi amfani da wannan tambayar don ya nanata cewa ba ya son mutanen Isra'ila su mutu. AT: "Kada ku zaɓi mutuwa, gidan Isra'ila!" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-rquestion)