ha_tn/ezk/33/07.md

439 B

kayi gargaɗi a madadi na

"ku gargade su a matsayin wakili na" ko "ku musu gargadi daga wurina"

idan bai juyo yabar hanyarsa ba

Mutum ba ya yin halin sa ta wata hanya ana maganarsa kamar yana juyawa da jiki ya koma kan turba. AT: "zai iya daina aikata munanan abubuwa, kuma idan bai daina aikata munanan abubuwa ba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

kai da kanka ka riga ka ceci ranka

"zai kiyaye kanka da rai"