ha_tn/ezk/33/01.md

520 B

Sa'ad da na kawo takobi gãba da wata ƙasa

Kalmar "takobi" tana nufin sojojin abokan gaba da suka kawo hari. Hakanan, "ƙasa" tana nufin mutanen da suke zama a wurin. AT: "sojoji don afkawa mutanen kowane yanki" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

to kowanne ɗayansu alhakin jininsa na kansa

Anan “jini” yana wakiltar mutuwa. Kalmomin "a kansa kansa" salon magana ne da ke nufin za a ɗora wa mutum alhakin. AT: "Laifin nasu ne idan suka mutu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)