ha_tn/ezk/32/31.md

318 B

Fir'auna zai gani

Ana iya bayyana bayyane wanda Fir'auna zai gani. AT: "Fir'auna zai ga duk mutanen da suka mutu daga sauran al'ummomi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)

Na sa shi a matsayin mai ban tsoro a cikin ƙasar masu rai

"Duk da cewa Fir'auna yana raye, na sanya shi ya firgita mutane"