ha_tn/ezk/32/30.md

377 B

Sarakunan arewa suna wurin

"Yariman da suka mallaki al'ummomi a arewa"

Sun ji kunyarsu, tare da waɗanda suke gangarawa cikin rami

Ana maganar kunya kamar abu ne wanda mutum zai iya kaiwa inda ya tafi. Duba yadda kuka fassara wannan a cikin Ezekiyel 32:24. AT: "waɗanda ke jin kunya" ko "waɗanda yanzu aka wulakanta" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)