ha_tn/ezk/32/28.md

242 B

Idom na wurin tare da sarkinta da kuma dukkan shugabanninta

Anan "Idom" tana wakiltar dukkan mutanen Idom. AT: "Mutanen Edom suna cikin Lahira tare da sarakunansu da dukkan shugabanninsu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)