ha_tn/ezk/32/26.md

460 B

domin sun kawo ta'addancinsu cikin ƙasar masu rai

Ana faɗar da tsoro ga mutane kamar ana kawo musu abu ne. Cikakken sunan "ta'addanci" ana iya fassara shi da kalmar aikatau.AT: "sun firgita kowa a ƙasar masu rai" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

kurakuransu bisa ƙasusuwansu

Mayaƙan mugunta sun rufe jikinsu, kodayake mutum yana tsammanin garkuwar su zata lulluɓe su cikin mutuwa. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)