Yahweh ya ci gaba da yi wa Ezekiyel magana game da al'umman Lahira.
Wannan yayi kamanceceniya da sashin farko na ayar. AT: "Mutanen da suka mutu sun ba Ilam wurin da za su kwanta a tsakaninsu"