ha_tn/ezk/32/22.md

513 B

dukkansu an kashe su da takobi

Kalmar "takobi" ishara ce ga sojoji waɗanda ke amfani da takobi don kashe mutane. Ana iya sanya wannan a cikin tsari mai aiki. AT: "Sojoji sun yi amfani da takubba don kashe su duka" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

su da suka jawo masifa a bisa ƙasar masu rai

Cikakken sunan "ta'addanci" ana iya bayyana shi da "tsoro." AT: "waɗanda, lokacin da suke raye, suka sa mutane cikin tsoro ƙwarai" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-abstractnouns)