ha_tn/ezk/32/19.md

233 B

An miƙa ki ga takobin

Ana iya sanya wannan a cikin tsari mai aiki. AT: "Na bai wa Masar takobi" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-activepassive)

Za su ƙwace ta da rundunarta

"Makiyanta za su kwace Masar da mutanenta"