ha_tn/ezk/32/17.md

226 B

ka yi kuka domin taron jama'ar Masar

"ku yi kuka da ƙarfi saboda sojojin Masar"

'ya'yanta mata masu daraja na al'ummai

Mai yiwuwa ma'anoni su ne (1) "mutanen ƙasashe masu ƙarfi" ko (2) "sauran ƙasashe masu ƙarfi."