308 B
308 B
bayan na kai hari ga mazaunanta
Anan ra'ayin kai hari yana wakiltar lalatawa. AT: "lokacin da na halakar da duk waɗanda ke rayuwa a cikin ta" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)
'ya'ya mata na al'ummai
Mai yiwuwa ma'anoni su ne 1) "matan wasu al'ummomi" ko 2) "mutanen wasu al'ummomi"