ha_tn/ezk/32/13.md

271 B

bakin magudanun ruwaye masu yawa

"a wuraren da ake da ruwa da yawa"

Sa'an nan zan kwantar da ruwansu

Mai iya yiwuwa su ne 1) "Zan sa ruwan ya huce" ko 2) "Zan sa ruwan ya zama mai tsabta." Idan babu wanda ya tursasa ruwan, sai datti ya sauka sai ruwan ya bayyana.