582 B
582 B
a lokacin da na kawo rushewarka a tsakiyar al'ummai
Ana maganar ƙasar Masar, wanda sarki ke wakilta, kamar gini ne wanda yake rushewa. AT: "lokacin da al'ummomi suka ji labarin yadda na hallaka ku" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
Zan firgita mutane da yawa saboda kai
Anan "rawar jiki" wani aiki ne da mutane sukanyi yayin da suke cikin tsoro ƙwarai. AT: "Kowannensu zai ci gaba da girgiza saboda tsoronsa"
a ranar faɗuwar ka
Tunanin faɗuwa yana wakiltar mutuwa. AT: "lokacin da na halakar da ku" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)