399 B
399 B
Bayan na katse ka
Abu ne gama gari magana game da rayuwar mutum kamar dai fitila ce da za a iya kashewa. AT: "Lokacin da na halakar da ku" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)
zan kuma sa duhu bisa ƙasarka
Yahweh yayi magana game da sanya taurari duhu kamar yana sanya murfin samaniya. AT: "Zan sanya komai a sama ya yi duhu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)