ha_tn/ezk/32/01.md

538 B

Sa'an nan ya kasance

Ana amfani da wannan jumlar a nan don alamar farkon sabon ɓangaren labarin. Idan yarenku yana da hanyar yin wannan, kuna iya la'akari da amfani da shi anan.

Ka na kamar ɗan zaki a cikin al'ummai

Masar ta fi sauran al'ummomi ƙarfi, kamar zaki ya fi sauran dabbobi ƙarfi. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-simile)

ka zama kama da dodon ruwa na cikin teku

Fir'auna mai iko ne, amma kawai ya haifar da matsala ga wasu, kamar wannan dodo a cikin ruwa. (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)