ha_tn/ezk/27/31.md

213 B

Muhimmin Bayani:

Yahweh ya ci gaba da bai wa Ezekiyel saƙonsa ga Taya.

Za su aske sumar kansu

Waɗannan maganganu ne na nuna baƙin ciki da makoki. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-symaction)