ha_tn/ezk/27/24.md

308 B

Muhimmin Bayani:

Yahweh ya ci gaba da bai wa Ezekiyel saƙonsa ga Taya.

a tashoshin jiragen ruwanki

Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: "Jiragen ruwan Tarshish suna ɗauke da kayan kasuwancinku" (Duba: [[rc:///ta/man/translate/figs-idiom]] da [[rc:///ta/man/translate/figs-activepassive]])