ha_tn/ezk/27/14.md

310 B

Muhimmin Bayani:

Yahweh ya ci gaba da bai wa Ezekiyel saƙonsa ga Taya.

Fatauci na cikin hannunki

Samun abubuwa a hannun anan mai yiwuwa kwatanci ne na ɗaukar waɗancan abubuwan ko samun su a cikin kayan su. AT: "Kun mallaki abubuwan da kuka siyar musu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)