ha_tn/ezk/27/12.md

203 B

Muhimmin Bayani:

Yahweh ya ci gaba da bai wa Ezekiyel saƙonsa ga Taya.

Yavan

Wannan shine sunan yankin bakin teku wanda akafi sani da Iyonia. (Duba: rc://*/ta/man/translate/translate-names)