ha_tn/ezk/24/25.md

652 B

A wannan rana ne bakinka zai buɗe

Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. Ezekiyel aka bashi fahimta da ikon magana ana wakilta bakinsa ana buɗewa. AT: "Zan buɗe bakinka" ko "za ku san abin da za ku ce" ko "Zan sa ku san abin da za ku ce" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-synecdoche)

Za ka zama misali a gare su

A nan kalmar "alama" tana nufin wani abu da ke isar da gargaɗi na musamman ga waɗanda suka gani. Yahweh yayi magana akan Ezekiyel da ayyukansa kamar wannan gargaɗi ne. Duba yadda kuka fassara wannan kwatancin a cikin Ezekiyel 12: 6. AT: "Za ku zama gargaɗi a gare su" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)