ha_tn/ezk/24/19.md

531 B

girmankan ikonku

Wannan ya bayyana haikalin da cewa ginin da mutane suke alfahari da shi. Wannan yana magana game da shi azaman "girman kai" maimakon asalin abin alfaharinsu. AT: "ginin da kuke alfahari da shi" ko "asalin girman ku" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)

faɗi da kaifin takobi

Wannan yana nufin makiyansu da takubbansu. AT: "'ya'yanku maza da mata ... za a kashe su a yaƙi" ko "maƙiyanku za su kashe ɗiyanku maza da mata ... da takubbansu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)