ha_tn/ezk/24/11.md

197 B

Ta zama gajiyayya

Anan kalmar "ta" tana nufin tukunyar girki. Wannan itace tukunyar girki wacce ke misalta Yerusalem. AT: "Yerusalem ta gaji" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)