ha_tn/ezk/24/03.md

327 B

ka jera kasusuwan a ƙarƙashin ta

Wasu al'adun suna kara kasusuwa a wuta saboda sun fi wuta tsawo fiye da itace. Wannan yana nufin ƙasusuwan da suka rage bayan an sanya mafi kyau ƙasusuwa a cikin tukunya. AT: "sanya sauran kasusuwa a ƙarƙashin tukunya don hura wutar" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-explicit)