ha_tn/ezk/21/25.md

242 B

wanda ranar hukuncinsa ta zo

Wannan karin magana ne. AT: "wanda Yahweh zai azabtar yanzu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-idiom)

wanda kuma lokacin aikata laifofinsa ya zo karshe

"a lokacin da Yahweh zai kawo karshen mugunta"