ha_tn/ezk/21/15.md

683 B

ruɓanya faduwarsu

Anan "faɗuwa" yana nufin mutanen da aka kashe a yaƙi. Wannan yana nufin za a sami adadi mafi yawa na mutanen da aka kashe. AT: "don kashe mutane da yawa daga cikinsu" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metonymy)

Ki kuma je duk inda kika juya fuskarki

Anan Yahweh yana magana da waɗanda za su kawo wa mutanensa hari kamar za su ji shi kuma kamar takobin da za su yi amfani da shi wajen kai harin. Yana yin hakan ne don jaddada cewa shi ke da iko da abin da ke faruwa yayin harin. Kalmomin "duk inda fuskarka ta juya" kalma ce ta "duk inda kake son zuwa." AT: "Ina gaya wa masu kai hari da takuba" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-metaphor)