265 B
265 B
An bada su ga takobi tare da mutanena
Wannan yana magana ne game da takobin Yahweh wanda yake afkawa mutanensa kamar takobi kanta. AT: "Zan yi amfani da takobina don kashe mutanena! Zan kawo ta kan kowa" (Duba: rc://*/ta/man/translate/figs-personification)